Bangaren kasa da kasa, Charles Awani wani  malamin addinin kirista  ne da ya musulunta kuma ya gina masallaci a inda majami’arsa take.
                Lambar Labari: 3483391               Ranar Watsawa            : 2019/02/21
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, wani  malamin addinin kirista  ya muslunta akasar Kenya, inda ya mayar da majami’arsa masallaci.
                Lambar Labari: 3482001               Ranar Watsawa            : 2017/10/15
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Kenya sun damke wani  malamin addinin kirista  mai tsatsauran ra’ayi da ke tunzura mabiyansa zuwa ga tashin hankali.
                Lambar Labari: 3481984               Ranar Watsawa            : 2017/10/09